DUNIYAR MATTASSA

Tare da salama muke fatan kun wuni lafiya masu biyar mu ta hanyoyin sada zumunta musaman whats'app facebook da ma twitter muna mako barka da shigowa acikin sababin shirya shiryan mu masu pafutuka wirin ceto mattassa dama waye kai dan ampani  da abubuwan da aka kirkira a kasar mu ta Niger dan tatalin arzikin

@Mediagakiya da ta saba watsa shirya shirye zata fara gangami asaman shafin sadarwa dan ganin ta waye ma yan uwa mattassa kai na ampani da abinda aka buga a Niger

©Duniyar Mattassa shiri ne mai ampani da internet dama gangami ta hanyar shafu fukan sada zumunta na zamani

®Consommant Nigérien yana daga cikin shirya shiryen mu da muka bolo dan ayi ampani da abin da aka noma a niger

®Haut commissariat a l'initiative 3(N) yana daga cikin tsarin mu wanda zamuyi ampani dashi dan muyi noma koma mu barya acikin kasar mu dan cigaban AL unma

Daga :©Abdoul Aziz hadi

Commentaires

Posts les plus consultés de ce blog

Niger télécom