Articles

Affichage des articles associés au libellé mediagaskiya

Mattassa Niger Yaya za'ayi dan samun cigaba a kassa

Mattassan Niger Yaya za'ayi dan samun cigaba acikin kassa - Wani Abu dake Hana ruwa gudu shine Mattassa da yawa nada guri nagari Wanda zai taimakama kassar Dan samun cigaba - Wasu tarin mattassan sunce kinyin ampani da abinda aka kirkira a kasar yana d aga cikin matsalolin da ke hana ruwa gudu - Har yau dai yan Kasar dadama ne suke zuwa diga duk da arzikin da Allah yahure ma Kas ar irin uranium charbon pétrole - Wani bangaran rishin waye mattassa kai ya taka rawa muhin miya wirin maida kassar baya duk da matakin sa hokomomi ke dauka dan kare Kasar anma ya cutura - kafar Mediagakiya zata fara bi longo da safo wirin waye ma ttassan jau ta hanyar radios drama internet Daga Abdoul Aziz Hadi Hamidou Maradi

SABAN SHIRIN MU

Image
Duniyar mattassa M asu biyar acikin shiryan shiryan masu farin jini musaman duniyar mattassa & Consommant Nigérien wanda ke zuwa mako a ko Wane mako Suna na : Abdoul Aziz Hadi