Mattassa Niger Yaya za'ayi dan samun cigaba a kassa
Mattassan Niger Yaya za'ayi dan samun cigaba acikin kassa
-Wani Abu dake Hana ruwa gudu shine Mattassa da yawa nada guri nagari Wanda zai taimakama kassar Dan samun cigaba
-Wasu tarin mattassan sunce kinyin ampani da abinda aka kirkira a kasar yana daga cikin matsalolin da ke hana ruwa gudu
-Har yau dai yan Kasar dadama ne suke zuwa diga duk da arzikin da Allah yahure ma Kasar irin uranium charbon pétrole
-Wani bangaran rishin waye mattassa kai ya taka rawa muhin miya wirin maida kassar baya duk da matakin sa hokomomi ke dauka dan kare Kasar anma ya cutura
-kafar Mediagakiya zata fara bi longo da safo wirin waye mattassan jau ta hanyar radios drama internet
Daga Abdoul Aziz Hadi Hamidou Maradi
Commentaires
Enregistrer un commentaire