Matassa
Articles
Affichage des articles du mars, 2019
Mattassa Niger Yaya za'ayi dan samun cigaba a kassa
- Obtenir le lien
- X
- Autres applications
Mattassan Niger Yaya za'ayi dan samun cigaba acikin kassa - Wani Abu dake Hana ruwa gudu shine Mattassa da yawa nada guri nagari Wanda zai taimakama kassar Dan samun cigaba - Wasu tarin mattassan sunce kinyin ampani da abinda aka kirkira a kasar yana d aga cikin matsalolin da ke hana ruwa gudu - Har yau dai yan Kasar dadama ne suke zuwa diga duk da arzikin da Allah yahure ma Kas ar irin uranium charbon pétrole - Wani bangaran rishin waye mattassa kai ya taka rawa muhin miya wirin maida kassar baya duk da matakin sa hokomomi ke dauka dan kare Kasar anma ya cutura - kafar Mediagakiya zata fara bi longo da safo wirin waye ma ttassan jau ta hanyar radios drama internet Daga Abdoul Aziz Hadi Hamidou Maradi